ha_isa_tn_l3/26/15.txt

6 lines
269 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka sa al'umma ta ƙaru, Yahweh, al'umma ta ƙaru ta wurin ka",
"body": "An maimaita wannan sashin don ƙarfafawa. Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutane. AT: \"Kun yawaita mutane a cikin ƙasarmu ƙwarai\" (Duba: figs_parallelism da figs_metonymy)"
}
]