ha_isa_tn_l3/26/11.txt

18 lines
681 B
Plaintext

[
{
"title": "an tada hannunka sama",
"body": "Ana magana akan Yahweh don azabtar da mugaye kamar ana ɗaga hannuwansa kuma yana\nshirin buga miyagu. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "amma su ba su lura ba",
"body": "\"amma fãsiƙai mutane ba su lura\""
},
{
"title": "za su ga himmar ka domin mutane ",
"body": "Anan \"gani\" yana wakiltar fahimtar wani abu. AT: \"za su gane cewa kuna kwazo\ndon albarkaci mutanenku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "saboda wutar magabtanka za ta cinye su",
"body": "Ana magana game da azabtarwa da hallakar da magabtansa gaba ɗaya kamar zai aiko da wuta\nwanda za ta ƙone su sarai. (Duba: figs_metaphor)"
}
]