ha_isa_tn_l3/26/07.txt

14 lines
730 B
Plaintext

[
{
"title": "a tafarkin hukuncinka, Yahweh, za mu jira ka",
"body": "Yin abin da Yahweh ya hukunta daidai ne ana maganar yin tafiya akan tafarkinsa. AT: \"Muna jiranka, ya Yahweh, yayin da muke ci gaba da yin abin da ka ga ya dace\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sunanka da ɗabi'arka su ne marmarinmu",
"body": "Anan “suna” da “ɗabi'arka” suna wakiltar halin Yahweh wanda yake wakiltar Yahweh da kansa.\nAT: \"Abin da kawai muke so shi ne girmama ku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ruhuna a cikina ya neme ka da gaske",
"body": "Ana son a san Yahweh da dokokinsa sosai ana magana kamar mutum yana neman neman\nYahweh. AT: \"Ina matukar son in san ku sosai\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]