ha_isa_tn_l3/26/05.txt

10 lines
524 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama waɗanda suke zama cikin girman kai zai ƙasƙantar da su",
"body": "An ambaci Yahweh yana ƙasƙantar da masu girmankai kamar a ce masu girmankai ne, zai sa\nsu ƙasƙantar da kai. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Fakirai da matalauta za su tattake shi da ƙafafunsu har ƙasa",
"body": "Duk maganganun guda biyu ma'anarsu daya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Talakawa da wadanda ake zalunta za su tattake kangon birnin\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
}
]