ha_isa_tn_l3/26/03.txt

10 lines
511 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanda ya tsayar da hankalinsa a kanka",
"body": "Anan \"hankali\" yana wakiltar tunanin mutum. Hakanan \"ku\" yana nufin Yahweh. Kalmomin \"ya\ntsaya akan ku\" karin magana ne. AT: \"Mutumin da ke ci gaba da tunanin ku\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
},
{
"title": "Yahweh, dutse ne na har abada",
"body": "Ana magana akan Yahweh da yake da iko don kāre mutanensa kamar shi dutse mai tsayi ne\ninda mutane zasu iya zuwa don tserewa daga abokan gaba. (Duba: figs_metaphor)"
}
]