ha_isa_tn_l3/26/01.txt

18 lines
675 B
Plaintext

[
{
"title": "za a yi wannan waƙar a ƙasar Yahuda",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen da ke ƙasar Yahuda za su\nrera wannan waƙar\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Mu na da birni mai ƙarfi",
"body": "Wannan yana nufin birnin Yerusalem."
},
{
"title": "Yahweh yasa ceto ya zama ganuwarsa da kagararsa",
"body": "Ana magana akan ikon Allah na kare da ceton mutanensa kamar cetonsa bango ne a kewayen\nbirni. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "al'umma mai adalci da take riƙe gaskiya ta shiga ciki",
"body": "Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutane. AT: \"mutanen kirki masu aminci\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]