ha_isa_tn_l3/25/11.txt

14 lines
640 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su buɗe hannuwansu a tsakiyarsa",
"body": "\"Mutanen Mowabawa za su tunkuɗa hannayensu ta cikin taki\""
},
{
"title": "zai ƙasƙantar da girman kansu",
"body": "Ana magana akan ya ƙasƙantar da mai girman kai kamar a ce girman kai wani abu ne mai\ngirma kuma Yahweh zai sa ya zama ƙasa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zai rushe hasumiyoyinsu mai tsawo har ƙasa ta zama turɓaya",
"body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh yana sa sojoji su rusa ganuwar kamar shi da kansa\nzai rushe su. AT: \"Zai aika da sojoji su kawo ganuwar kagararku zuwa ƙasa, ga\nƙura\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]