ha_isa_tn_l3/25/04.txt

18 lines
876 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da hucin marasa hankali ya ke kamar haɗari mai buga bango",
"body": "Ana magana akan mutane marasa azanci da suke zaluntar mutanen Allah kamar suna hadari\nmai bangon bango. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar zafi a busasshiyar ƙasa",
"body": "Wannan yana kwatanta makiya na bayin Allah da zafin rana da ke busar da ƙasar. Wannan\nyana jaddada irin yadda makiya suke jawo wa mutanen Allah wahala. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar yadda inuwar giza-gizai sukan sha ƙarfin zafi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kamar lokacin da gajimare ya wuce\nsama kuma ya shawo kan zafi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "haka aka amsa waƙar 'yan ta'adda",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za ku hana mutane marasa tausayi\ndaga yin waƙa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]