ha_isa_tn_l3/22/23.txt

14 lines
750 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan kafa shi, kamar ƙusa a wuri mai tsaro",
"body": "Ana yin magana game da ikon da ke tabbatar da ikon Eliyakim a cikin gidan sarki kamar\nEliyakim ɗan togo ne kuma Yahweh zai sa shi a bangon fādar. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai zama mazaunin ɗaukaka domin gidan ubansa",
"body": "Anan \"mazaunin ɗaukaka\" yana wakiltar wurin girmamawa. AT: \"Eliyakim zai kawo\ngirmamawa ga danginsa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kowanne ƙaramin wurin ajiya daga ƙoƙuna zuwa dukkan moɗaye",
"body": "Wannan ya ci gaba da magana game da Eliyakim azaman peg. Zuriyarsa za su zama kamar\nkofunan da aka rataye a kan turmin. Wannan yana nufin za a girmama zuriyarsa saboda shi.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]