ha_isa_tn_l3/22/20.txt

14 lines
867 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai zama a wannan rana",
"body": "\"Zai faru a wancan lokacin\""
},
{
"title": "Zan tufasantar da shi da alkyabbarka in ɗaura masa ɗamararka",
"body": "Ana magana game da Yahweh da zai sa Eliyakim ya ɗauki matsayin Shebna a cikin gidan sarki\nkamar dai Yahweh zai sa Eliyakim a tufafin Shebna wanda ke wakiltar ikonsa a cikin gidan\nsarki. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zan ɗora mabuɗin gidan Dauda a kafaɗarsa ... kuma ba mai buɗewa",
"body": "Anan \"mabuɗin\" yana wakiltar hukuma. Wannan yana magana ne akan Eliyakim yana da ikon da\nbabu wanda zai iya adawa dashi kamar yana da mabuɗin gidan sarauta kuma babu wanda zai\niya kulle ko buɗe ƙofar. AT: \"Zan sanya shi ya kula da waɗanda ke aiki a gidan\nsarki, kuma idan ya yanke shawara ba wanda zai iya adawa da shi\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]