ha_isa_tn_l3/22/17.txt

14 lines
779 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba shakka zai yi majaujawa da kai, kamar ƙwallo zai wurga ka a cikin ƙasa mai girma",
"body": "Sojojin abokan gaba suna zuwa suna ɗaukar Shebna a matsayin bayi zuwa wata ƙasa ana\nmaganarsu kamar Yahweh yana jefa shi kamar ƙwallo a cikin wata ƙasa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za ka zama abin kunyar gidan shugabanka",
"body": "Anan \"gida\" yana wakiltar mutanen da ke aiki a cikin gidan sarki. AT: \"za ku ba da\nkunya ga duk waɗanda ke cikin gidan maigidanku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zan tumɓuke ka daga matsayin ka daga wurin da kake aiki. Zan jawo ka har ƙasa",
"body": "Ana magana akan Yahweh wanda zai sa Shebna ya daina aiki a cikin gidan sarki kamar\nYahweh zai jefa shi ƙasa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]