ha_isa_tn_l3/22/15.txt

10 lines
431 B
Plaintext

[
{
"title": "mai lura da gidan",
"body": "Anan \"gida\" yana wakiltar waɗanda ke cikin gidan sarki. AT: \"wanene ke kula da\nduk waɗanda ke aiki a cikin fada\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Me ka ke yi a nan, wane ne ya ba ka izini ka gina ... hutawa a cikin dutse",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa Shebna. AT: \"Ba ku da\ndama ... a cikin dutsen!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]