ha_isa_tn_l3/22/10.txt

10 lines
245 B
Plaintext

[
{
"title": "Kun ƙirga gidajen",
"body": "Anan \"kidaya\" yana nufin sun binciki gidajen don samo kayan da zai taimaka musu sake gina\nkatangar garin."
},
{
"title": "kun gina wurin tãra ruwa",
"body": "\"Kun yi wurin ajiya\""
}
]