ha_isa_tn_l3/22/08.txt

10 lines
332 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ɗauke kariyar Yahuda",
"body": "AT: \"Yahweh zai\nkwashe duk abin da ya kare mutanen Yahuda\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ka duba kayan yaƙi",
"body": "A nan jimlar \"a duba zuwa\" na nufin amincewa da wani abu. AT: \"don kare kanku\nza ku sami makaman\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]