ha_isa_tn_l3/22/05.txt

14 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama akwai ranar",
"body": "\"Gama akwai lokaci\""
},
{
"title": "hargitsi, tana tattakowa, da ruɗami domin Ubangiji Yahweh mai runduna",
"body": "\"Lokacin da Yahweh Mai Runduna zai sa tsoro, tattakewa, da rikicewa\""
},
{
"title": "da mutane suna kuka ga duwatsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"mutane a cikin duwatsu za su ji kukansu\" ko 2) \"kukan mutane zai yi kuwwa daga tsaunuka\""
}
]