ha_isa_tn_l3/22/03.txt

14 lines
635 B
Plaintext

[
{
"title": "amma an kamo su ba tare da an yi amfani da baka ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"amma abokan gaba sun kame\nshugabanninku wadanda ba sa dauke da baka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "dukkan su an kamo su tare",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"abokan gaba sun kame su baki\ndaya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ɗiyar mutanena",
"body": "Anan “diya” tana wakiltar mutane kuma tana iya nufin jin daɗin Ishaya na ƙaunarsu. AT: \"na mutanena waɗanda nake ƙauna\" ko \"na mutanena\" (Duba: figs_metonymy da figs_explicit)"
}
]