ha_isa_tn_l3/19/23.txt

10 lines
340 B
Plaintext

[
{
"title": "za a sami karabka tsakanin Masar da Asiriya",
"body": "Babbar hanya babbar hanya ce wacce mutane da yawa zasu iya hawa kanta."
},
{
"title": "Masarawa kuma za su yi sujada tare da Asiriyawa",
"body": "Abu na bautar su ana iya bayyane. AT: \"Masarawa da Asiriyawa za su bauta wa\nYahweh\" (Duba: figs_explicit)"
}
]