ha_isa_tn_l3/19/21.txt

14 lines
607 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh zai zama sananne a Masar",
"body": "Anan \"Masar\" tana nufin mutanen Masar. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai sa mutanen Masar su san shi\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "za su yi wa'adodi ga Yahweh, su cika su kuma",
"body": "\"za su yi alkawura ga Yahweh kuma su kiyaye su\" ko \"za su yi wa'adi ga Yahweh kuma za su yi\nabin da suka yi alkawarin yi\""
},
{
"title": "Yahweh zai azabci Masar",
"body": "Anan, \"Masar\" na nufin mutanen Masar. AT: \"Yahweh zai wahalar da mutanen\nMasar\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]