ha_isa_tn_l3/19/18.txt

14 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "za a sami birane biyar cikin ƙasar Masar da za su yi magana",
"body": "Wannan yana nufin mutanen waɗancan garuruwan. AT: \"mutanen da ke biranen\nMasar biyar za su yi magana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "harshen Kan'ana",
"body": "Wannan yana nufin Ibraniyanci, yaren mutanen Allah da ke zaune a ƙasar Kan'ana. Anan\nKan'ana yana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: \"yaren mutanen\nKan'ana\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ɗaya daga waɗannan za a kira",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane za su kira ɗayan waɗannan biranen\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]