ha_isa_tn_l3/19/05.txt

10 lines
446 B
Plaintext

[
{
"title": "Ruwayen teku za su bushe, rafi zai bushe ya zama ba komai",
"body": "Masarawa suna kiran Kogin Nilu da \"teku.\" Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai.\nAT: \"Kogin Nilu zai ƙafe gaba ɗaya\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "iwa da jema za su yi yaushi",
"body": "\"Iwa\" da \"jema\" suna nufin nau'ikan tsire-tsire na ruwa iri biyu. AT: \"tsire-tsire a\ngefen kogin zai mutu kuma ya ruɓe\""
}
]