ha_isa_tn_l3/19/03.txt

14 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "Ruhun Masar zai karaya daga ciki",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Zan raunana ruhun Masar daga ciki\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Zan rushe shawararsa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Yahweh zai sa shawarar da ya bayar ta zama ba ta da amfani\nko kuma 2) Yahweh zai sa shi ya kasa ba da wata shawara. Ana iya sake amfani da wannan ta\nyadda za a nuna kalmar nan ta 'shawara' a matsayin kalmar aiki 'nasiha'. AT:\n\"Zan rikitar da masu ba sarki shawara\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Zan bada masarawa a hannun mugun shugaba",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin iko. AT: \"Zan ba da Masarawa a hannun maigida\nmai ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]