ha_isa_tn_l3/19/01.txt

18 lines
800 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya hau girgije mai sauri",
"body": "Ana ganin Yahweh a hoto kamar yana hawa kan gajimare kamar yana cikin karusai. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gumakan Masar za su razana a gabansa",
"body": "An kwatanta gumakan a matsayin suna jin tsoro yayin da Yahweh yake zuwa. AT:\n\"Gumakan Masar suna rawar jiki da tsoro a gaban Yahweh\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "zuciyar masarawa za ta narke a cikin su",
"body": "Narkar da zuciya yana wakiltar rasa ƙarfin gwiwa. AT: \"Masarawa ba su da sauran\nƙarfin hali\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "mutum zai yi faɗa gãba da ɗan'uwansa",
"body": "An fahimci kalmomin \"za su yi yaƙi\" daga jumlar da ta gabata. AT: \"mutum zai yi\nyaƙi da maƙwabcinsa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]