ha_isa_tn_l3/18/06.txt

14 lines
637 B
Plaintext

[
{
"title": "Za a bar su tare",
"body": "Allah yana da alama ya canza daga faɗi misalin zuwa magana kai tsaye game da ƙasar. Ana iya\nbayyana wannan a sarari. AT: \"Wadanda aka kashe za a bar su tare\" ko \"Kamar\nrassan da aka yanke aka jefar, gawawwakin wadanda aka kashe za a bar su a kasa\" (Duba: figs_parables)"
},
{
"title": "da dabbobin duniya",
"body": "\"kowane irin namun daji\""
},
{
"title": "zuwa wurin da ya ke na sunan Yahweh mai runduna, zuwa Tsaunin Sihiyona",
"body": "Kalmar \"suna\" tana nufin Yahweh. AT: \"zuwa Tsaunin Sihiyona, inda Yahweh Mai\nRunduna yake zaune\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]