ha_isa_tn_l3/18/04.txt

14 lines
678 B
Plaintext

[
{
"title": "A hankali zan lura daga gidana",
"body": "Abin da Allah zai kiyaye za'a iya fada a sarari. AT: \"A hankali zan lura da waccan\nal'ummar daga gidana\" ko \"Daga gidana, a hankali zan kalli abin da mutanen wannan al'ummar\nsuke yi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kamar gumi cikin hasken rana, kamar hazon ƙyasashi a lokacin girbi",
"body": "Waɗannan jumlolin suna nuna yadda Allah zai dubata cikin nutsuwa. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "zai sare ya kuma kwashe rassan da suka barbaje",
"body": "Yahweh zai datse rassan kafin inabin ya nuna. AT: \"Yahweh zai yanke rassan da\nwuka kafin 'ya'yan itacen su\" (Duba: figs_explicit)"
}
]