ha_isa_tn_l3/18/01.txt

14 lines
940 B
Plaintext

[
{
"title": "Kaiton ƙasa ta motsin fukafukai wadda, take rafukan Kush",
"body": "Mai iya yiwuwa \"tsattsauran fikafikai\" su ne 1) jiragen ruwan da suke da filafili ana\nmaganarsu da cewa suna da fikafikai. AT: \"Bone ya tabbata ga waɗanda ke\nzaune a ƙasar bayan kogunan Kush, waɗanda jiragen ruwa da yawa suna kama da ƙwari a kan\nruwa\" ko 2) rudun fikafikan yana nufin hayaniyar kwari da ke da fikafikai, wataƙila fara. (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "wurin mutanen da a ke tsoron su nesa da kusa",
"body": "Ana amfani da kalmomin \"nisa\" da \"kusa\" tare ma'ana \"ko'ina.\" AT: \"mutanen da\nake jin tsoron su a ko'ina\" ko \"mutanen da kowa a cikin ƙasa ke tsoro\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "al'umma mai ban razana mai tattakewa",
"body": "Taka ƙasa yana wakiltar cinye sauran ƙasashe. AT: \"al'ummar da ke da ƙarfi kuma\nta ci wasu ƙasashe\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]