ha_isa_tn_l3/17/08.txt

14 lines
824 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su dubu bagadai",
"body": "Duba zuwa bagadan yana wakiltar bautar gumaka tare da fatan gumakan za su taimaka musu.\nAT: \"Ba za su bauta wa gumaka a bagadansu ba\" ko \"Mutanen Isra'ila ba za su je\nbagadansu ba kuma su nemi gumakansu su taimake su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "aikin hannuwansu",
"body": "Anan ana wakiltar mutane da “hannayensu” don jaddada cewa sun yi bagadai ko gumaka.\nAT: \"wanda suka yi da hannayensu\" ko \"wanda su da kansu suka gina\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da aka bar su saboda mutanen Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyanawa a bayyane wanda ya bar waɗannan ƙasashe. Ana iya bayyana wannan ta\nhanyar aiki. AT: \"cewa Hiviyawa da Amoriyawa suka bari bayan mutanen Isra'ila\nsun zo\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
}
]