ha_isa_tn_l3/17/04.txt

14 lines
611 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai zama kuma ",
"body": "Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa muhimmin abin da zai faru. Idan yarenku yana da\nhanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan."
},
{
"title": "darajar Yakubu zata zama 'yar siririya, ƙibar jikinsa zata saɓe",
"body": "Anan \"Yakubu\" yana nufin mulkin Isra'ila. Isra'ila ba za ta ƙara zama mai ɗaukaka ba. Maimakon\nhaka zai zama mai rauni da talauci. (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kwarin Refayim",
"body": "Wannan kwari ne inda mutane ke girma da girbin abinci da yawa. (Duba: translate_names)"
}
]