ha_isa_tn_l3/17/01.txt

14 lines
823 B
Plaintext

[
{
"title": "Biranen Arowa za su zama kufai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. \"Dukkan mutane za su watsar da biranen Arowa\" (Duba: figs_activepassive da translate_names)"
},
{
"title": "Biranensu masu kagara za su ɓace daga Ifraim",
"body": "Ifraim ce mafi girma a cikin Isra'ila. Anan tana wakiltar duk masarautar arewacin Isra'ila.\nAT: \"Garuruwa masu ƙarfi za su ɓace daga Isra'ila\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "mulki kuma daga Damaskus",
"body": "Kalmomin \"zasu ɓace\" an fahimta daga jumlar da ta gabata. Damaskus ita ce wurin da sarkin\nAram yake sarauta. Mulkin da ya ɓace yana wakiltar sarki wanda ba shi da ikon sarauta.\nAT: \"mulkin zai ɓace daga Damaskus\" ko \"ba za a sami ikon sarauta a cikin\nDamaskus ba\" (Duba: figs_ellipsis da figs_metonymy)"
}
]