ha_isa_tn_l3/16/11.txt

14 lines
723 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin haka zuciyata na tsãki kamar girayar Mowab",
"body": "Kalmomin \"zuciyata\" suna wakiltar Yahweh ne da kuma yadda yake ji. Ya kwatanta nishinsa da\nsautin waƙar baƙin ciki da aka kaɗa da garaya. AT: \"Don haka na yi nishi kamar\nwaƙar baƙin ciki a kan garaya\" (Duba: figs_metonymy da figs_simile)"
},
{
"title": "can cikina kuma domin Kir Hareset",
"body": "Kalmar \"cikina ta ciki\" tana wakiltar Yahweh. An fahimci kalmar \"shaka\" daga jumlar da ta gabata. AT: \"nishi a cikina saboda Kir Hareset\" ko \"Ina baƙin ciki ƙwarai game da mutanen Kir\nHareset\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "addu'o'insa ba za su yi komai ba",
"body": "\"ba za a amsa addu'arsa ba\""
}
]