ha_isa_tn_l3/16/09.txt

18 lines
972 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin wannan zan yi kuka ",
"body": "A cikin 16: 9-10 kalmar \"I\" tana nufin Yahweh."
},
{
"title": "Zan dausayar da ku da hawaye na",
"body": "Allah yayi magana game da tsananin baƙin cikinsa ga waɗannan wurare kamar zai yi kuka da\nyawa kuma hawayensa da yawa za su zubo a kansu. AT: \"Zan yi kuka mai yawa\nsaboda ku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Gama na kawo ƙarshen farincikinku game da amfanin gonakinku damina da na kaka",
"body": "'Ihun murna' na wakiltar mutane suna ihu don farin ciki game da girbin 'ya'yan itacensu.\nAT: \"Saboda abin da zan yi, ba za ku ƙara ihu da murna ba lokacin da kuka girbe\ngonakinku na 'ya'yan itacen bazara\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama na kawo ƙarshen sowa ga mai takawar",
"body": "Anan \"ihu\" yana nufin farin cikin mutanen da ke matse inabi don samar da ruwan inabi. AT: \"saboda haka mutanen da ke matse inabin ba sa ihu da murna\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]