ha_isa_tn_l3/16/08.txt

6 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Sarakunan al'ummai sun tattake zaɓaɓɓun inabin ",
"body": "An san ƙasar Mowab da gonakin inabi. Anan Allah ya bayyana ƙasar Mowab a matsayin\nbabban gonar inabi. Wannan ya nanata cewa masu mulki, wanda ke nufin runduna, sun lalata\nkomai na Mowab gaba ɗaya. (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]