ha_isa_tn_l3/16/06.txt

14 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Mun ji labarin girmankan Mowab, girmankansa da fahariyarsa da fushinsa",
"body": "Kalmomin \"Mowab\" da \"nasa\" na nuni ga mutanen Mowab. AT: \"Mun ji cewa\nmutanen Mowab suna da girman kai, masu girman kai, masu alfahari da fushi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Amma taƙamarsa duk bakomai ba ne",
"body": "\"Amma abin da suke faɗi game da kansu ba komai bane\" ko \"Amma abin da suke alfahari da\nshi ba gaskiya ba ne\""
},
{
"title": "domin wainar kauɗar inabin Kir Hareset",
"body": "\"saboda babu wainar inabi a Kir Hareset\""
}
]