ha_isa_tn_l3/16/05.txt

10 lines
559 B
Plaintext

[
{
"title": "A cikin alƙawarin aminci kuma za'a kafa kursiyi",
"body": "Anan “kursiyi” yana nufin ikon yin sarauta kamar sarki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai\nkasance mai aminci ga alkawarin kuma zai naɗa sarki\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "kuma daga cikin rumfar Dauda da aminci zai zauna can",
"body": "Anan \"rumfar Dauda\" yana wakiltar gidan Dauda, har da zuriyarsa. Zama akan karaga yana\nwakiltar mulki.AT: \"zuriyar Dauda zai yi mulki da aminci\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]