ha_isa_tn_l3/16/01.txt

14 lines
600 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku aika da raguna domin mulkin ƙasa",
"body": "Mowabawa za su aiko wa sarkin Yahuda da raguna don ya kiyaye su daga maƙiyansu. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Selah",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Kamar tsuntsaye masu yawo, kamar sheƙar da aka warwatsar haka matan Mowab a mishigan Kogin Arnon",
"body": "Dukkan mutanen Mowab, waɗanda suka haɗa da mata, an tilasta su su gudu daga gidajensu.\nAT: \"Kamar tsuntsayen da ba su da gida, matan Mowab za su tsallaka kogin zuwa\nwata ƙasa\" (Duba: figs_simile"
}
]