ha_isa_tn_l3/14/31.txt

14 lines
682 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "dukkan ku za ku narke",
"body": "Narkewa yana wakiltar zama mai rauni saboda tsoro. AT: \"za ku zama da rauni da\ntsoro\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama daga arewa girgije mai hayaƙi ke fitowa",
"body": "Wannan yana nuna cewa babbar runduna tana zuwa daga arewa. AT: \"Gama\ndaga arewa babbar runduna tana zuwa da gajimare hayaƙi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ta yaya za a amsa wa 'yan saƙon al'umman nan?",
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don gabatar da koyarwarsa game da yadda\nyakamata Israilawa suyi magana da manzanni. AT: \"Ta haka za mu amsa wa\nmanzannin Filistiya.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]