ha_isa_tn_l3/14/07.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan duniya",
"body": "Wannan yana nufin kowa da kowa a duniya. AT: \"kowa da kowa a duniya\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Har itatuwan sayfres suna murna da kai tare da Sidas na Lebanon",
"body": "Ishaya yayi maganar bishiyoyi kamar dai mutane waɗanda zasu iya murna. Wannan ya nanata\ncewa babban abu ne cewa Allah ya dakatar da sarkin Babila wanda har ma ɗabi'a za ta yi farin\nciki idan za ta iya. AT: \"Zai zama kamar ma idan bishiyoyin cyprus da itacen al'ul\nna Lebanon sun yi murna a kanku\" (Duba: figs_figs_personification)"
},
{
"title": "Lahira daga ƙasa na marmarin saduwa",
"body": "Ana magana da Lahira kamar mutum ne mai ɗoki ya sadu da baƙinsa. Wannan yana nuna cewa sarki ya mutu. AT: \"Lahira kamar mai gida ne mai son saduwa da ku\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ta tayar da mattatu domin ka, dukkan sarakunan duniya",
"body": "\"yana rayar da matattu a gare ku, duk sarakunan duniya.\" Ana magana da Lahira kamar mutum\nne wanda zai iya farka waɗanda suke cikinta. AT: \"Duk matattun sarakunan\nduniya a cikin Lahira suna tashi don gaishe ku\" (Duba: figs_personification)"
}
]