ha_isa_tn_l3/14/03.txt

10 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ba ku hutu daga baƙinciki da wahalarku",
"body": "Kalmar \"ku\" ɗaya ce, amma tana nufin mutanen Isra'ila ne. Hakanan, \"wahala\" da \"baƙin ciki\"\nma'anar abu ɗaya daidai kuma ana amfani dasu tare don girmamawa. AT: \"daga\nabubuwan da suka jawo muku wahala mai yawa\" (Duba: figs_you da figs_doublet)"
},
{
"title": "Yadda ƙarshen mai azabtarwa ya zo",
"body": "\"Azzalumi ya zo karshe.\" Wannan kirari ne."
}
]