ha_isa_tn_l3/12/03.txt

14 lines
759 B
Plaintext

[
{
"title": "Da farinciki za ku ɗebo ruwa daga rijiyoyin ceto",
"body": "Ishaya yayi magana akan ceton mutane kamar suna samun ceto yadda mutane suke samun\nruwa daga rijiya. AT: \"zaku yi murna lokacin da ya cece ku, kamar yadda mutane\nsuke murna yayin da suka debo ruwa daga rijiya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ku bayyana ayyukan sa a wurin al'ummai",
"body": "Za a iya nuna kalmar \"ayyukan\" tare da jumlar \"abin da ya aikata.\" AT: \"Faɗa wa\nmutane game da manyan abubuwan da ya aikata\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ku yi shelar sunansa maɗaukaki ne",
"body": "Anan “sunansa” yana nufin Yahweh. AT: \"ku shelanta cewa an ɗaukaka shi\" ko\n\"shelar cewa shi mai girma ne\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]