ha_isa_tn_l3/10/30.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ɗiyar Galim",
"body": "Kalmar \"ɗiya\" a nan tana nufin mutanen da ke zaune a cikin birni. AT: \"Galim\" ko\n\"mutanen Galim\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Galim ... Laisha ... Anatot ... Medmena ... Gebim ... Nob",
"body": "Waɗannan sunaye ne na wasu birane da ƙauyuka kusa da Yerusalem waɗanda sojojin\nAsiriya suka bi ta hanyar haifar da tsoro tsakanin mutane. Duk waɗannan suna nuni ga\nmutanen da suke zaune a waɗannan wuraren. (Duba: figs_metonymy da translate_names)"
},
{
"title": "A wannan rana zai sauka a Nob zai girgiza damtsensa ",
"body": "Anan \"shi\" da \"nasa\" suna nufin Sarkin Asiriya da sojojinsa. Mutane za su girgiza daɗaɗɗu ga\nmutanen da suke barazanar. AT: \"sojojin Asiriya zasu tsaya a Nob kuma suyi\nbarazanar\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "a tsaunin ɗiyar Sihiyona, tudun Yerusalem",
"body": "Kalmomin \"dutse\" da \"tudu\" sunaye ne ga mutanen da suke zaune a kansu. Kalmomin \"dutsen\n'yar Sihiyona\" suna kusan kusan daidai da kalmomin \"tudun Yerusalem.\" Duba yadda aka\nfassara su a cikin Ishaya 2:14. AT: \"mutanen Dutsen Sihiyona da\nmutanen da ke zaune a kan tuddai a Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy da figs_doublet)"
}
]