ha_isa_tn_l3/10/26.txt

18 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "zai tayar da bulala akansu",
"body": "\"zai doke Asiriyawa da bulala.\" Allah ba zai yi amfani da bulala ba da gaske. Wannan yana\nnufin ikon Allah na azabtar da Asiriyawa sosai. AT: \"zai azabtar da Asiriyawa\nazaba kamar da bulala\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kamar yadda ya fatattaki Midiyan a Tsaunin Oreb",
"body": "Wannan yana nufin lokacin da Allah ya taimaki wani mutum mai suna Gideon ya cinye sojojin\nMidiyanawa. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Zai ɗaga sandarsa bisa teku ya ɗaga ta sama kamar yadda ya yi a Masar",
"body": "Wannan yana magana ne game da Allah wanda ya ceci mutane daga Assuriyawa kamar su\nsojojin Masar ne. Wannan yana nufin lokacin da Allah ya sa ruwan Bahar Maliya ya tsage don\nIsra'ilawa su tsere daga rundunar Masarawa kuma sojojin Masar su nutsar da shi. AT: \"Zai taimake ku ku tsere daga sojojin Asiriya kamar yadda ya taimaka wa kakanninku\nsuka tsere daga sojojin Masar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "nauyin kayansa an ɗauke shi daga kafaɗarki kuma karkiyarsa an ɗauke daga wuyanki",
"body": "\"Yahweh zai ɗaga nauyin da Asiriyawa suka ɗora a wuyanka, zai kuma kawar da karkiyar da\nsuka sa a wuyanku.\" Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Kalmomin \"nauyi\" da\n\"karkiya\" na nuni ga bauta. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh\nzai cire Asiriyawa da suka zalunce ku kuma zai hana su sanya ku bayin su\" (Duba: figs_activepassive da figs_parallelism da figs_metonymy)"
}
]