ha_isa_tn_l3/10/22.txt

18 lines
1016 B
Plaintext

[
{
"title": "suna kama da yashin teku",
"body": "Wannan ya nuna cewa akwai mutane da yawa na Isra'ila. AT: \"sun yi yawa da\nyawa, kamar yashi a bakin teku\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "An zartar da dokar Hallakarwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya zartar cewa zai halakar\nda yawancin wadanda ke zaune a Isra'ila\" (Duba: figs_figs_activepassive da figs_explicit)"
},
{
"title": "kamar yadda adalci mai malalowa ya wajabta",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman sabuwar jumla. AT: \"Wannan dole ne a yi shi\ndon cikakkiyar adalci\" ko \"Yahweh dole ne ya yi hakan domin shi cikakken mai adalci ne\""
},
{
"title": "daf ya ke da hallakar da dukkan ƙasar kamar yadda ya ayyana",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) AT:\n\"halakar da komai a cikin ƙasa kamar yadda ya ƙuduri aniyar aikatawa\" ko 2) AT:\n\"halakar da mutane a cikin ƙasar kamar yadda ya ƙudura niyyar yi.\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]