ha_isa_tn_l3/10/12.txt

18 lines
970 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da Ubangiji ya gama aikin sa akan Tsaunin Sihiyona da bisa Yerusalem, zan hukunta",
"body": "Yahweh yana magana kansa kamar shi wani ne. \"Lokacin da ni, Ubangiji, na gama aikina a kan\nDutsen Sihiyona da a kan Yerusalem, zan hukunta shi\""
},
{
"title": "zan hukunta jawabin faɗin ran sarkin Asiriya da homarsa",
"body": "\"Zan hukunta sarkin Asiriya saboda maganar girman kansa da ya yi, da girman kansa a\nfuskarsa\""
},
{
"title": "kawas da iyakoki na mutane",
"body": "Anan kalmar \"I\" tana nufin sarkin Assuriya. Shi ne shugaban sojojin Assuriya kuma ya yaba wa\nabin da sojojin suka yi a kan umurninsa. AT: \"Ni da runduna na sun kawo\" ko\n\"mun kawo (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "na nakasadda mazauna nan wurin",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Sarkin Asiriya ya kunyata mutanen ƙasashen da ya ci nasara\nko 2) ya cire sarakunan al'ummai don haka ba su ƙara yin sarauta. (Duba: figs_metaphor)"
}
]