ha_isa_tn_l3/10/07.txt

18 lines
1005 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma ba haka ya ke nufi ba, bai kuma yi tunanin haka ba",
"body": "Ma'anar \"wannan\" da \"wannan hanyar\" za a iya bayyana a sarari. AT: \"Amma\nsarkin Asiriya ba ya nufin yin abin da na gaya masa, kuma ba ya tunanin zan yi amfani da shi\na matsayin makami na\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Amma shi a cikin zuciyarsa ne ya kawar da al'umma masu yawa",
"body": "Kalmomin \"lalata\" da \"kawar da\" ma'ana abu ɗaya abu ne mai asali. Ana amfani dasu don\ngirmamawa. AT: \"Yana son halakar da ƙasashe da yawa gaba ɗaya\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Shugabannina ba sarakuna ba ne dukkansu?",
"body": "Sarkin Asiriya yayi amfani da tambaya don jaddada abin da yayi imanin cewa ya kamata kowa\nya riga ya sani. AT: \"Na naɗa shugabannin runduna na sarakuna a kan ƙasashen\nda na ci da yaƙi!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Kalno ... Karkernish ... Hamat ... Arfad",
"body": "Wadannan duk sunayen garuruwa ne. (Duba: translate_names)"
}
]