ha_isa_tn_l3/10/03.txt

14 lines
725 B
Plaintext

[
{
"title": "Wurin wa za ku gudu domin neman taimako, kuma ina za ku bar dukiyarku?",
"body": "Ishaya yayi amfani da tambaya don tsawata wa waɗanda suke cikin Yahuda waɗanda ke cutar\ntalakawa da raunanan mutane. AT: \"Ba ku da inda za ku nemi taimako, kuma ba\nza ku sami inda za ku ɓoye dukiyarku ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "za ku laɓe ƙarƙashin 'yan sarƙa, ko ku faɗi tsakanin kisassu",
"body": "\"makiyanku za su iya kama ku a matsayin fursuna ko su kashe ku\""
},
{
"title": "Cikin dukkan waɗannan abubuwa, fushinsa ba zai sauka ba",
"body": "\"Duk da cewa duk wadannan abubuwan sun faru, har yanzu yana cikin fushi.\" Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 5:25."
}
]