ha_isa_tn_l3/10/01.txt

14 lines
856 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda ke zartar da hukuncin zalunci suke rubuta umarnan rashin gaskiya",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: \"ga waɗanda suke yin\ndokoki da ƙa'idodin da ba su dace da kowa ba\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Suna hana wa mabuƙata adalci, mutanena suna yi masu ƙwace su hana masu haƙƙinsu",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: \"Ba su da adalci ga\nmatalauta da mabukata a cikin mutanena\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "sun maida marayu ganimarsu",
"body": "Ishaya ya kwatanta marayu da dabbobin da sauran dabbobi ke farauta da cinsu. Wannan ya\nnanata cewa marayu basu da iko kuma alkalai na iya cutar dasu cikin sauki. AT:\n\"cutar da yara waɗanda ba su da iyaye kamar dabba da ke bin abin farautarta\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]