ha_isa_tn_l3/08/21.txt

10 lines
256 B
Plaintext

[
{
"title": "da azabtarwa",
"body": "\"mummunan bakin ciki\""
},
{
"title": "Za a koresu zuwa cikin ƙasar duhu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai kore su cikin duhu gaba\nɗaya\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]