ha_isa_tn_l3/08/19.txt

14 lines
796 B
Plaintext

[
{
"title": "Za su ce maku",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin waɗanda ba su dogara ga Yahweh ba. Kalmar \"ku\" jam'i ne kuma tana\nnufin waɗanda suka dogara da Yahweh. (Duba: figs_you)"
},
{
"title": "Shin ko mutane ba za su tuntuɓi Allahnsu ba? Za su tuntuɓi matattu a madadin masu rai?",
"body": "Waɗannan tambayoyin suna nuna cewa ya kamata mutane su nemi Allah maimakon wautar\nƙoƙarin magana da mutanen da suka mutu. AT: \"Amma mutane su nemi Yahweh\nya shiryar da su. Kada su nemi amsoshi daga waɗanda suka mutu.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ga shari'a da kuma shaida",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Ku mai da hankali ga umarnin Allah da koyarwarsa\" ko 2) \"To\nya zama dole ku tuna da koyarwa da shaidar da na bayar.\" (Ishaya 8:16)."
}
]