ha_isa_tn_l3/08/16.txt

14 lines
646 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka ɗaure shaida ta, ka hatimce umarni na musamman",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: \"Rufe rubutun nan da\nkyau tare da wannan saƙon da aka rubuta a kansa\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zan jira Yahweh",
"body": "Anan \"I\" yana nufin Ishaya."
},
{
"title": "Ni da 'ya'yan da Yahweh ya bani domin alamu ne da al'ajibai cikin Isra'ila",
"body": "\"Ni da 'ya'yan da Yahweh ya ba ni, alamu ne kamar na gargaɗi Isra'ilawa.\" 'Ya'yan su ne Shiya \nYashub da Maher-Shalal-Hash-Baz, wadanda sunayensu sako ne ga mutanen Isra'ila. (Duba:\nIshaya 7: 3 da Ishaya 8: 1)"
}
]