ha_isa_tn_l3/08/11.txt

14 lines
922 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ya yi magana da ni, da hannunsa mai ƙarfi a kaina",
"body": "Anan “hannunsa mai ƙarfi a kaina” salon magana ne wanda ke nufin ikon Yahweh. AT: \"Yahweh ya yi magana da ni ta hanya mai ƙarfi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya dokace ni kada in yi tafiya cikin tafarkin mutanen nan",
"body": "Wannan magana ce ta kai tsaye wacce ta ƙare da 8:17. AT: \"ya gargaɗe ni kuma\nya ce, 'Kada ku yi irin wannan mutanen.'\" (Duba: figs_quotations)"
},
{
"title": "Amma Yahweh mai runduna za ku girmama a matsayin maitsarki; shi ne wanda dole za ku ji tsoro, shi ne dole zai zama abin razanar ku",
"body": "Idan kun fassara wannan azaman magana kai tsaye, zaku iya fassara shi tare da Yahweh yana\nmagana da mutum na farko: \"Amma zaku ɗauke ni, ya Yahweh Mai Runduna, a matsayin mai\ntsarki. Kuma za ku ji tsoro kuma ku ji tsoro na\" (Duba: figs_quotations da figs_pronouns)"
}
]