ha_isa_tn_l3/08/08.txt

10 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Rafin zai shafe har zuwa cikin Yahuda, ambaliyar zata ratsa, har sai ta kai wuyanka",
"body": "Rundunar Asiriya tana kamar ambaliyar ruwa. AT: \"andarin sojoji za su zo\nkamar kogi yana hawa zuwa wuyan ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "fikafikansa zai cika",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) kamar yadda \"Kogin\" a cikin wani magana ya tashi, ''\nfikafikansa'' yana malalowa ya rufe abin da ya kasance busasshiyar ƙasa ko kuma 2) Ishaya\nya canza magana kuma yanzu yana magana game da Yahweh a matsayin tsuntsu wanda\nke kare ƙasar, \"Amma fukafukansa da suka miƙe zasu rufe.\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]